BegeYabo

Aliyu Haidar – Mai Gida Mp3 Download

Aliyu Haidar All songs new and old download

Aliyu Haidar – Mai Gida Mp3 Download.

Aliyu Haidar.

Aliyu Haidar shahararren mawakin Hausa ne na yabo, wannan matashin mawakin ya kasance mai nasibi wajen tsaro wakokin sa tareda salo iri daban daban da zamanantarwa, tabbas wannan mawaki yana da salo wanda kirkirarre ne nasa shi kadai wanda dashi ne yake sarrafowa sannan kuma ya zayyano bayanansa a cikin wakokin sa na yabon Manzon Allah (S. A. W).

BEGE: Fadar Bege – Allah Mai Komai Mp3 Download

Aliyu Haidar “Mai Gida” Mp3 Download.

Aliyu Haidar ya kasance mawakin yabon Manzon Allah (S. A. W) indai wakar yabo ko bege kake so kaji to ka saurari wannan matashin mawakin, matashin mawakin ya Kasance yana furta kalamai masu dadin ji tausasa tare da saka mutum nishadi.

“Mai Gida” Mp3 Free Download.

Aliyu Haidar a koda yaushe cikin sako sabbin wakoki yake domin farantawa masoyansa dake fadin duniya.
A wanna karon dai wannan matashin mawakin ya sako muku wata sabuwar wakar ce mai suna “Mai Gida”

Zaku iya kasancewa tare da HausaTopMusic.com a koda yaushe domin samun sababbin wakokin wannan fitaccen matashin mawakin ko kuma ku garzaya shafinsa na YouTube mai suna “Aliyu Haidar”

Ku kasance tare da HausaTopMusic.com domin samun sababbin wakoki da labarai.

Zaku iya daukar wannan waka mai suna “Mai Gida” Idan kuka danna alamar “Download Now” a kasa da zarar kun danna wakar zata sauka a cikin wayar ku kyauta.

Zaku iya danna kasa domin saurara ko dauka…

 

Dafatan wannan waka tayi muku dadi sannan kuma ta anfane ku.

Ku ci gaba da kasancewa tare da hausatopmusic.com domin sabbin wakokin yabo da kuma labarai akai akai.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button