Labaran Kannywood

An Nada Ali Nuhu Shugaban Hukumar Fina – Finai Na Nigeria

Ali Nuhu Yayi Fice A Harkar Fina - Finai A Kannywood Da Nollywood 

An Nada Ali Nuhu Shugaban Hukumar Fina – Finai Na Nigeria.

Shahararren Dan fim din Hausa kuma jarumi wanda a halin yanzu babu kamar sa a kannywood, wanda za’a iya cewa ma gabaki daya Kannywood din a hannunsa take wato “Ali Nuhu” wanda Duniya ta riga da tasanshi a harkar fim.

“Ali Nuhu” yayi fice bama a iya arewa ba har kudancin Nigeria da waje an san wannan shahararren dan fim din, dalilin haka ne ya jawo hukumar fina – finai ta Nigeria baki daya ta zauna da “Ali Nuhu” kasancewar hazaka, da basira da Allah yayi masa aka duba sannan aka yanke hukuncin kaddamar dashi Shugaban wannan hukuma ta Nigeria baki daya.

Rahotan yazo ne daga BBCHausa.

Ali Nuhu Yayi Fice A Harkar Fina – Finai A Kannywood Da Nollywood

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button