Bege

Fadar Bege – Sayyadi Abubakar (Audio Visualizer) Mp3 Download

Sabuwar Wakar yasayyadi Fada 2024

Fadar Bege – Sayyadi Abubakar (Audio Visualizer) Mp3 Download.

Shahararren mawakin begen Rasulullah Wanda ake kira da “Fadar Bege” yayi suna a wajen waka, mutum ne me mai hazaka tare da baiwa wadda ubangiji ya bashi wajen rera waka.

“Fadar Bege” ya kasance marigayi a halin yanzu sannan ya kasance mawaki ne mai Yabon fiyayyen Halitta Manzon Allah (S. A. W).

Zaku iya sauraro ko daukar wannan waka mai suna “Sayyadi Abubakar” ta marigayi “Fadar Bege” a kasa.

Ku kasance tare da HausaTopMusic.com domin samun sababbin wakoki da labaran Kannywood.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button