Labaran Kannywood

Jaruma Hadiza Gabon Tace Bata Taba Rokon Wani Kudi Ba.

Kar Wani Yazo Yace Ya Tura Min Kudi inji Jaruma Hadiza Gabon

Jaruma Hadiza Gabon Tace Bata Taba Rokon Wani Kudi Ba.

Shahararriyar jarumar Kannywood mai suna “Hadiza Gabon” ta fito tayi magana akan wasu daga cikin mutanen da suke fitowa suke bata wa wasu mutanen suna inda ta bada wani dan takaitaccen labari akan cewa “wai ance tana kai mutane CANADA” wannan jaruma tafito ta karyata cewa wannan magana ba gaskiya bane

Sannan ta kuma kara sanarwa cewa kada wani ya fito yace ya tura mata kudi game da wannan harka shima ah ah karya ne.

Jaruma “Hadiza Gabon” tayi wannan sanarwa ne a shafinta na Instagram.

Zaku iya dannawa a kasa domin sauraron bayananta.

Kar Wani Yazo Yace Ya Tura Min Kudi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button