Kidan Hausa

KIDAN HAUSA: Happy Sallah Free Hausa Beat Instrumental (Official Mp3 Audio Visualizer)

Sabon kidan Hausa na barka da Sallah, kidan Happy Sallah

 

KIDAN HAUSA: Happy Sallah Free Hausa Beat Instrumental (Official Mp3 Audio Visualizer).

Wannan karon Hausatopmusic kida ta kawo muku fitattu kuma masu dadi, domin jin dadin masu jiyartar wannan shafin namu a koda yaushe, HausaTopMusic ta kasance tana kawo muku sabbin wakoki, labarai akan abubuwan da suka shafi rayuwar duniya, da sauransu, amma yau kuma kida ne domin samun nishadi ga masu ziyartar shafin.

Masu iya magana suka ce wai “Taba kida Taba karatu” sakamakon samar wa da jama’a nishadi musamman ma’abota raye raye, shine HausaTopMusic ta sako muku wannan kida mai suna “Happy Sallah”.

Ku kasance tare da HausaTopMusic.com domin sabbin kidodi don nishadinku.

Zaku iya daukar wannan kida ko saurara a kasa…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button