Kidan Hausa

KIDAN HAUSA: New Hausa Beat Instrumental – Wace Ce Official Mp3 Download

Ku kasance tare da HausaTopMusic domin sabbin kidodin Hausa

 

New Hausa Beat Instrumental – Wace Ce Official Mp3 Download.

Wannan fitacciyar kafa tamu mai suna “Hasatopmusic” ta kasance tana kawo muku wakoki, labarai da kidodi na Hausa domin nishadinku, yau ma dai Munzo muku da wani sabon kidan Hausa mai suna “Wace ce”, ga masu sauraro wannan kafa ta saukaka muku wajan kawo muku hanyoyi dazaku iya daukar wannan kidan ba tare da kunsha wuya ba.

Hausatopmusic ta baku damar iya sauraron wannan kida kafin ku dauke she, zaka iya danna wannan alamar wadda tai kama da alamar murya a kasa domin saurarar abun dazaka dauka kafin ka dauke shi.

Sannan zaku ga “DOWNLOAD NOW” Shine idan kuka taba zai kai muku wannan wakar ko kidan har cikin chan kan wayar ku domin saurarenta ba tare da kun kunna datar kuba.

Ku kasance tare da HausaTopMusic.com domin sabbin kidodi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button