Labaran Kannywood

Kyawawan Hotunan “Ayeesha Sadau” Mai Gyaran Jiki Da Kwalliya

Hotunan Ayeesha Sadau

Kyawawan Hotunan “Ayeesha Sadau” Mai Gyaran Jiki Da Kwalliya.

Shahararriyar mai kula da jiki da gyran fuskar mata ta hanyar yi musu “kwaskwarima” da Kwalliya ta fito yau ta saki wasu hotuna zafafa masu daukar hankali, wannan fitacciyar mai kula da jikin mai suna “Ayeesha Sadau” ta saki wadannan hotuna ne a shafinta na Instagram.

Zaku iya kallonsu a kasa.

Ku kasance tare da HausaTopMusic.com domin samun sababbin labarai dan nishadinku.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button