Labaran Kannywood

Kyawawan Hotunan Jaruma “Zarah Aliyu” Masu Daukar Hankali 

Hotunan Zarah Aliyu

Kyawawan Hotunan Jaruma “Zarah Aliyu” Masu Daukar Hankali.

Fitacciyar jaruma wadda ake kira “Zarah Aliyu” a yau ta saki wasu hotuna sababbi a shafinta masu daukar hankali wadannan zafafan hotunan dai sadaukarwa ce zuwa ga masoyanta dake fadin duniya.

“Zarah Aliyu” jaruma ce tayi fice, sannan tana shiga wakoki daban daban na manyan mawakan Arewa, irin su “Hamisu Breaker” yayin da yayi wakar sa mai suna “Mafarkina” Zarah Aliyu ta kasance a cikin wakar “Hamisu Breaker” “Mafarkina”

Wannan fitacciyar jaruma ta saki wadannan hotuna ne a shafin ta na Instagram.

Zaku iya kallo a kasa…

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button