Labaran Kannywood

Kyawawan Hotunan Mawakiya “Khairat Abdullahi” Masu Daukar Hankali

Zafafan Hotunan Khairat Abdullahi

Kyawawan Hotunan Mawakiya “Khairat Abdullahi” Masu Daukar Hankali.

Shahararriyar mawakiyar Hausa mai kwazo da basira “Khairat Abdullahi” ta sako wasu sababbin hotuna, sadaukarwa ga masoyanta, wannan shahararriyar mawakiya wadda aka fi saninta wajen wakokin Hausa.

MUSIC: Abdul D one – Khairat Mp3 Download

Ta kasance tana shiga wakokin manyan mawakan Arewa ana damawa da ita.

Wannan shahararriyar mawakiya a yau ta sako muku wasu sababbin hotuna masu daukar hankali a shafinta na Instagram domin farantawa masoyanta.

MUSIC: Hairat Abdullahi – Kalmar So Mp3 Download

Ku kasance tare da HausaTopMusic.com domin samun sababbin wakoki da labarai akai akai domin nishadinku.

Zaku iya kallon wadannan hotuna a kasa…

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button