News

Kyawawan Hotunan Mawakiya “Shamsiyya Sadi” Sababbi Masu Daukar Hankali

Zafafan Hotunan Shamsiyya Sadi

Kyawawan Hotunan Mawakiya “Shamsiyya Sadi” Sababbi Masu Daukar Hankali.

Fitacciyar mawakiyar Hausa wadda aka fi sani da “Shamsiyya Sadi”, mawakiya mai hazaka da kwazo, wannan fitacciyar mawakiya ta shigo muku da wasu fitattun hotuna masu daukar hankali sosai.

“Shamsiyya Sadi” ta saki wannan fitattun hotunan ne a shafinta na Instagram domin farantawa masoyanta.

Ku kasance tare da HausaTopMusic.com domin sabbin wakokin “Shamsiyya Sadi” da labaran Kannywood.

Ku kalli hotunan a kasa…

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button