Labaran Kannywood

Kyawawan Hotunan Murja Ibrahim Kunya Masu Daukar Hankali

Murja Ibrahim kunya

Kyawawan Hotunan Murja Ibrahim Kunya Masu Daukar Hankali.

Fitacciyar jaruma kuma yar kwamedi mai abun barkwanci wato “Murja Ibrahim Kunya” ta saki wasu kyawawan hotuna masu kyawun gaske domin farantawa masoyanta dake fadin duniya.

Wannan fitacciyar jaruma mai barkwanci ta kasance tana bawa al’umma nishadantar dasu sakamakon yanda take fitowa tana yin abubuwa iri iri na barkwanci, musamman a TikTok.

“Murja Ibrahim Kunya” ta saki wadannan hotuna ne a shafinta na Instagram.

Zaku iya kallon wadannan zafafan hotunan a kasa.

Ku kasance tare da HausaTopMusic.com domin samun sababbin wakoki da labaran Kannywood domin nishadinku.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button