BegeYabo

Majalisin Barhama Gombe – Ahmadu Dan Ahmadu (Official Audio) Mp3 Download

Majalisin Barhama Gombe - Ahmadu Dan Ahmadu (Official Audio) Mp3 Download

Majalisin Barhama Gombe – Ahmadu Dan Ahmadu (Official Audio) Mp3 Download.

Barhama Gombe kamar yadda kuka sani mawaki ne na Yabon Annabi (S. A. W) ya kasance yana sakin wakoki iri daban daban duka na yabo amma Yabon nasa yafi karkata ne zuwa fiyayyen Halitta Manzo (S. A. W) “Barhama Gombe” yana da kasidoji da majalisai kala kala, wannan daya daga cikin wakokin sane daga cikin wannan shekara da muka shiga ta dubu biyu da ashirin da hudu.

“Barhama Gombe” ya saki wannan majalisi ne mai suna “Ahmadu Dan Ahmadu” domin farantawa duk wani masoyin fiyayyen Halitta.

Zaku iya dauka ko saurara a kasa…

Ku kasance tare da HausaTopMusic.com domin samun sababbin wakoki da labarai akai akai.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button