Hausa Music

Sababbin Zafafan Hotunan Jaruma MaryamBooth Wanda Suka Ja Hankali A Social Media

Hotunan Maryam Booth Zafafa Sun ja hankalin Mutane A yanar Gizo

Sababbin Zafafan Hotunan Jaruma MaryamBooth Wanda Suka Ja Hankali A Social Media.

A yau ma ga Wasu Sababbin Zafafan Hotunan Jaruma Maryambooth Da Suka Dauki Hankula Sosai a social media.

Wasu Sabbin Hotunan Jaruma Maryam Ado Muhammad da akafi sani da Maryambooth sun dauki Hankulan Jama’a da dama musamman ma Masoyanta.

Jarumar wacce ta kasance Ambassador ce a fitaccen kampanin Na Magin Kafi Zabo Mai dandano, watau Ajino moto Duk da Kasancewar a Yanzu bata chika fitowa ba acikin Finafinan hausa ba amma tana taka rawa wajen fito wa da masoyanta sababbin hotuna domin faranta musu.

Jarumar ta wallafa wasu sabbin hotuna a shafinta na Instagram wanda sukaja Hankulan al’umma.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button