Labaran Kannywood

Zafafan Hotunan Jaruma “Momee Gombe” Masu Daukar Hankali

Hotunan Jaruma Momee Gombe

Zafafan Hotunan Jaruma “Momee Gombe” Masu Daukar Hankali.

Momee Gombe ta kasance mawakiya kuma jaruma a kankin kanta, dalilin haka ne yasa tazama daban daga cikin wasu.

Momee Gombe ta kasance tana sakarwa masoyanta hotuna fitattu saboda jin dadin su, to amma na wannan karon pa daban ne, domin wannan jaruma kuma mawakiya ta saki wasu hotuna masu daukar hankali sosai.

Wanda ta saki a shafinta na Instagram.

Zaku iya kalla a kasa…

Kana So Kasan Yadda Ake Nuna Kauna Ko Soyayya?

Momee Gombe dai ta kasance tana shiga wakoki kala daban daban na mawaka daban daban, kalli kadan daga cikin wasu wakokin da take hawa a masa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button